Babban Shafi
Appearance
Riskar aiyukanmu Ta hanyar Wikimedia.
Riskar aiyukan wiki na a matsayin Riskar mabanbantan ayyukan haɗin gwiwa da kungiyoyi da dama. Ta kasance Kundin matattarar kyawawan ababen koyi, kuma inda ake gudanar da ayyukan da aka nufa yinsu ga mutane, zuwa cibiyoyin al'adu, ko kuma zuwa shirye-shiryen ilimi.
Manufar mu shine mu ɗauki kuma mu taimake sabbin Wikimedians dan gina alaƙa mai ƙarfi tare da abokan hulɗar daga cibiyoyin ilimi da al'adu. Muna neman taimakon kun wurin zamar da wannan manhaja babba, mai kyau, kuma mai amfani sosai. Akwai abubuwa da dama da za'a yi.
- GLAM
- Wannan manhaja na aiki ne tare da galleries, ɗakunan karatu, ma'adanai da gidajen tarihi dan kawo kayayyakin al'adu kan yanar gizo.
- Karatu
- Ƙofar Karatu ta Wikimedia na haɗa mutane dake amfani da manhajojin Wikipedia da ire-iren ta acikin karantarwa a duk faɗin duniya.